


| Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar PDP sun ki sakamakon zaben jihar Edo |
|
– Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar adawan najeriya sun ki sakamakon zaben jihar Edo. – Jam’iyyar kuma na cikin yin sulhu har yanzu. Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar PDP sunyi watsi da sakamakon da ta baiwa APC nasara a zaben jihar Edo. Sun bayyana halan ne a taron da sukayi a Shehu Musa Yar’Adua center a Abuja.
|
If you are a broadcaster or Christian program producer you can schedule a 15 min FREE consultation with an EGR specialist to help you evaluate all possible Int'l broadcasting options.
We will call you back at a number and time of your convenience, and will gladly answer any question that you may have on how to broadcast your Christian message worldwide.