


| Zaben jihar Edo: Duba sakamako ba daga hukuma ba |
|
Yan takara goma sha tara ne suke neman kujerar gwamna, amma jama’a da dama sun yarda da zakuna guda biyu dake filin daga wanda daya daga cikinsu zai yi nasara a tsakanin Godwin Obaseki na jam’iyyar All Progressive Congress (APC), da kuma Pastor Ize-Iyamu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
|
If you are a broadcaster or Christian program producer you can schedule a 15 min FREE consultation with an EGR specialist to help you evaluate all possible Int'l broadcasting options.
We will call you back at a number and time of your convenience, and will gladly answer any question that you may have on how to broadcast your Christian message worldwide.