


| Anyi garkuwa da fasto a jihar Ribas |
|
Sabon rahoto na nuna cewa anyi garkuwa da wani shugaban cocin Seventh Day Adventist Church, Obele, Fasto Sylvanus Ogbu, a karamar Hukumar Emohua a jihar Ribas. Jaridar Daily post ta bada rahoton cewa masu garkuwa da mutane sun afka gidan faston misalin karfe 2 na dare a ranan asabar, 10 ga watan Satumba, kuma sun tafi dashi.
|
If you are a broadcaster or Christian program producer you can schedule a 15 min FREE consultation with an EGR specialist to help you evaluate all possible Int'l broadcasting options.
We will call you back at a number and time of your convenience, and will gladly answer any question that you may have on how to broadcast your Christian message worldwide.